Home ยป Amosanin Jini

Daya Daga Cikin Cututtuka Da Ake Gada Daga Iyaye.

Wasu Daga Cikin Alamomin Cuta Suna Bayyana ne A Lokacin Da Yaro Yakai Kimanin Watanni Biyar a Duniya.

Ana Bukatar Masu Cutar Su Yawaita Shan Ruwa, Su Kauracewa Wuri Mai Sanyi Ko Zafi. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Malaria Na Taimakawa Wajen Taazarar Cutar.

Nura Umar

View all posts

1 comment

Leave a Reply

Waraka Radio

Latest videos