Home ยป Kariya daga cututtukan zuciya ta hanyar amfani da matattakalar bene

Wani bincike ya tabbatar da cewa hawa matattakala hamsin (50) ta bene a kullum na rage hadarin kamuwa da cututtukan zuciya irinsu shanyewar jiki, tsayawar zuciya da kuma daskarewar jini.

 

Masana sun bayyana cewa, hawan bene yana kara yawan harbawar zuciya, wanda shi kuma hakan ke taimakawa wajen inganta Lafiyar zuciya, ragewa tare da saukar da hawan jinin jiki da kuma rage yawan cholesterol a jiki.

 

Sauran hanyoyin da ake bi wajen kare kai daga cututtukan zuciya sun hada da, kauracewa shaye-shayen kayan hayaki, kauracewa shaye-shayen barasa da kuma yin wadataccen baccibacci.

 

Umar Abubakar Imam

View all posts

Add comment

Leave a Reply

Waraka Radio

Latest videos